IQNA - Mahajjacin da ya fi kowa tsufa a dakin Allah a aikin Hajjin bana, wani dattijo dan kasar Indonesia ne mai shekaru 109.
Lambar Labari: 3493315 Ranar Watsawa : 2025/05/26
Hukumar kula da masallacin Harami da na Masjidul Nabi ta sanar da ware ma nakasassu kofofin shiga na musamman guda 8, tare da samar da ramuka na musamman da filaye masu karkata zuwa ga nakasassu masu keken guragu .
Lambar Labari: 3488410 Ranar Watsawa : 2022/12/28